Ramallah (IQNA) Bude bikin baje kolin tattalin arziki na 2023 a birnin Nablus da ke arewacin gabar yammacin kogin Jordan ya zama kalubale ga gwamnatin sahyoniyawan da ke kokarin haifar da takura a wannan yanki.
Lambar Labari: 3489891 Ranar Watsawa : 2023/09/28
Tehran (IQNA) Kungiyar kiristoci a yammacin gabar kogin Bethlehem na hada kai da musulmi wajen shirya buda baki ga mabukata da kuma kawata titunan birnin albarkacin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487154 Ranar Watsawa : 2022/04/11